Masuyin tsafi da jinin mutane idan aka Basu sadaka
Anata Kama masu bara suna kashe mutane ta hanyar tsafi, jamaa ayi taka tsan-tsan
A bisa wannan Abu da yake faruwa na Mata da aka bazo suke shiga gida gida Suna cewa a Basu Ruwa ko su bawa Yara kudi ko Wani abunci da zarar sun bada yaro ko matar Data ta fadi matacciya.
SHAWARA!
kowa ya dinga hada iyalan sa da manya da qanana suna karanta.
#Auzubi kalmatillahi Tammatta min Sharee ma kalaq.
Insha Allah Babu wani Abu da zai faru dasu Amma Sai sun rage fita sannan Anjawa masu fita kunne sosai


Comments
Post a Comment