Maganin Kara kugu (hips) da baya (butt)
MAGANIN KARA GIRMAN KUGU DA BAYA
Muna gabatar muku da maganin Kara girman kugu (hips) da baya (butt), maganin ya kumshi gari (powder) da mai (oil), Ana amfani dasu gaba Daya biyun.
Gari da mai na kugu da baya
#7000
Hakika wannan magani namu Yana kunshe da sinadarai masu matukar aiki ba tareda sun saka illa ga jikin Dan Adam ba ( side effect) saidai ma su Kara lafiya da inganci ga garkuwar jiki
Wannan maganin Yana da matukar amfani sosai wajen gyara zuben jikin mace (shape) ya fitoda surarta ta 'ya mace tayi kyau sosai. Ana amfani dashi ta Hanya kamar haka;
✓Mai (oil); Ana shafa man a kugu da baya ( hips and butt)
✓Gari (powder); garin Ana damashi aringa Sha da Madara.
Cikin karamin lokaci insha Allahu zaa samu sakamakon da zaa yaba.
Gyaran JIKI yanada matukar muhimmanci karki tsaya kaman sanda baa gane gaban baa gane bayan.



