Maganin sanyi na mata

 MAGANIN SANYI NA MATA:

#8000

Ina masu fama da matsalar sanyi, karashen matsalarku tazo, muna gabatar muku da SETINMU NA MAGANIN SANYI. me suna (infection kit). Wannan setin Yana kunshe da abubuwa guda hudu a ciki, kamar haka;

1. Akwai gari na tafasawa a Sha

2. Akwai gari na damawa a Sha

3. Akwai sabulu na tsarki

4. Akwai Mai (oil) na matsi (inserting).

Wannan magani Yana aiki a bangarorin na kowanne irin sanyi. Matsalolin sanyi kamar haka;

1. Kaikayin gaba

2. Kumburin gaba

3. Warin gaba

4. Fitar farin ruwa

5. Rikicewar al'ada

6. Kin zafi lokacin saduwa

7. Daukewar sha'awa

8. Bushewar gaba

9. Rashin Ni'ima

Dadai sauransu. 

Amfani da wannan magani yanasawa a rabu da matsalar sanyi har abada sannan Yana Kara dankon soyayya tsakanin ma'aurata. Muna garin Kano Nigeria Amma Muna kaiwa me siyen Kaya kayansa ko ina idan ya siya

Kira ko what's app;

08039400670

Comments

Popular Posts